Kannywood
Miji na ya barni inyi fim a gidansa” inji Saratu Gidado
Jaruma Saratu Gidado ta bayyana cewa mijin ta ya barta tayi film a gidansa kuma ta jawo hankalin sauran mazaje da suyi koyi da wannan sunnah.
Ta bayyana hakan ne a wata tattaunawa da kafar BBC inda tace bata ga aibu wajen hada aure da sana’a ba koda sana’ar film CE.
“Miji na wayayyen mutum ne kuma yana da ilmin zamani dana addini, wannan ya bashi daman fahimtar cewa be wani aibu idan ya barni in ci gaba da film a gidanshi” inji
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com