Kannywood
Dalilin Da Yasa Na Koma Harka Fim, Na Bar WaƘa Inji-M Shareef
Abdul M. Shareef kani ne ga Umar M. Shareef
– Dukkaninsu mawaqa ne, amma shekaru 5 da suka wuce sai Abdul ya koma yin fim
Abdul Shariff, kani ga Umar Shariff, ya bayyanawa majiyar NAIJ cewa ya bar waka domin fim ne bisa kaddara.
A cewarsa, ya kai matsayin fitowa a fim ne ba tare da sanin ko taimakon yayan nasa ba, saboda sha’awarsa da waka bata kai ta yin fim ba.
Ya sami kwarin iwar shigga fim ne a shekarar 2012, kuma yace ya fara da sa’a.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com