Video:- DAN KUKA A BIRNI Trailer Sabon Shiri || Staring Fati washa||Ado Gwanja||Adam a zango|| Zaharradeen sani
Wannan shine sabon shirin da babban jarumin nan Adam A Zango ya shirya kuma ya bada umurni domin nishadantarwa idan dai baku manta ba Dan kuka da ankayi a kauye shima yayi kyau sosai. To wannan yafi shi goma ba kusa ba.
To wannan ya samu wasu manya jarumai kamar haka:-
Zaharradeen :- DAN BALKI:-ya kware wajen sata, yaudara, da kuma zamba cikin aminchi.
Adam A zango : DAN ƙARE:- yayi neman hanyoyi nemo babu ya gaza.
Fati washa:- SARA:- za ta iya yin komai domin biyan bukatar ta.
Mustapha Naburoska:- mai sayar da kaza a gashi ga yadda ta kare tsakaninshi da Dan kuka da yaje wajen sayen kaza.
Buba:- ya kamata ka yayafa mata mai
Naburoska:- niger delta zan yayafa mata.
Buba:- wannan tayi baki?
Naburoska:- kwalta ce a kanta.
Buba:- kamar bata yau ba?
Naburoska:- Ta bara ce.
Latsa wannan link domin saukar da wannan trailer bidiyo kasha dariya.