Addini

‘Yan Nijeriya Sun Yi Zarra A Gasar Masabukar Kur’ani Ta Duniya

Advertisment
Taya Murna gar emu ‘yan Nijeriya bisa samun gagarumar nasara a Musabakar karatun Qur’ani Mai Girma ta duniya da aka kammala yau a Birnin Makkah ta Saudi Arabia.
1-Faisal Muhammad Auwal daga Jihar Zamfara ya wakilci Nijeriya a matakin Hizif 60 da Tafseer kuma ya yi nasarar zamowa na biyu a Duniya.
2- Albashir Goni Usman daga Jihar Borno ya wakilci Nijeriya a matakin Hizif 60 kuma ya yi nasarar zamowa na biyu a Duniya.
Ba shakka wannan ba karamar nasara ba ce ga Nijeriya kuma irin wannan nasarar ce ya kamata mu nuna farin cikinmu da ita.
Sannan muna kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Karrama wadannan Yaran da suka nuna Hazaqa tare da samowa Nijeriya Wannan gagarumar nasarar.
ALLAH ya sanya Albarka.”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button