Kannywood

AN NADA ALI ARTWORK SARKIN BARKWANCIN HAUSA/ AN KARRAMA AMINU ALA A KADUNA.

Wata kungiya mai rajin zaburar da matasa a najeriya, ta ba da sarautar barkwanci ga shahararren mai ba da dariyar nan Ali Artwork inda aka bashi sarkin barkwanci wato KING OF COMEDIANS a turance.
Bikin karramawar da ya gudana a arewa house ranar asabar wanda kungiyar mai suna Hausa Fulani Youth Development ta tsara, sun karrama fitattun mutane irin su mawaki Aminu Ala, gwamnan jihar zamfara da dai sauransu, Tun da farko sai da aka fara gabatar da makaloli daga bakin wa su shahararrun masana a kan tasirin da matasa za su iya yi da kuma gudunmawar da za su iya bayarwa akan kasa da kuma sha’anin siyasa.
Godiya Daga garesa
“Alhadulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!
Another wonderful award from Hausa/Fulani Youth Development and Orientation Forum was given to me as; The King of Hausa Comedy (Sarkin Masu Barkwancin Kasar Hausa). My regards to the chairman of the forum in person of Com. Abdulaziz Muhd Bala Tibiri, Alhaji Auwal Altine Maianguwa; Director State affairs Sokoto and indeed all the people that attended the ceremony. However, I don’t forget you my family, friends and fans for your support. Together we can succeed!!! @ Kaduna State”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button