Kannywood

Ina Samun Abinda Nake Nema Zanyi Aurena Na Huta – Inji Hafsat Idirs (Barauniya)Shaharriyar Jarumar FinaFinan Hausa Wato Hafsat Idris Wacce Akafi Sanida Da Barauniya Ta Bayyan Cewa Akwai Burin Da ta keso Ta Cimma Da Zarar Ta Cimma Wannan Buri Zatayi Aure. Hakan Ya faru ne Sakamakon Tana Daya Daga cikin Jarumai Wanda Tauraruwar su Take Haskawa A Wannan Zamani Hakane Yasa Masoya Sukayi Mata Chaa Aka Da Maganar Tayi Aure.

Sa’a nan bata bayyanawa mutane ko masoyanta ba wannan burin da takeso ta cimma ba.
Hausaloaded nayi mata fatan Allah ka bata wannan abun domin taje tayi aure ko ince ta koma aure saboda,a ranar sallah  ƙarama taje show a  sokoto anyi fira da ita kuma ya bayyana ta taɓa yin aure inda wanda yake zantawa da ita yayi mata tambaya kamar haka:-

 Editor:-To jaruma hafsat idris ko zaki fadamana  ɗa/ɗiya nawa gareki  a lokacin da kinkayi aure?

Amsa

Hafsat:- wannan sirri ne bazan fada ba.
Mudai Babu Abinda Zamuce Saidai Allah Yabada Sa’a.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button