Kannywood
2019: Jarumi Lawal Ahmad Zai Nemi Kujerar Dan Majalisar Tarayya
Jarumin wasar Hausa Lawal Ahmad ya ce a zaben 2019 mai zuwa zai tsaya takarar dan majalisar tarayya a mazabar Bakori/Danja ta jihar Katsina.
Daga Sani Twoeffect Yawuri
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com