Labarai
Video:- Download video Cin Zarafi ,Tozarci ko Hukunci
CIN ZARAFI, TOZARCI KO HUKUNCI?
Bidiyon wata mata ce da aka kama a unguwar Kinkinau Gangare kusa da Masalachin Musabaqa dake Kaduna, wadda ake zargin take shiga gidajen mutane idan ba kowa sai tasa makullai ta bude gida ta kwashe komai har. A yayin da dubun nata ya cika, an same ta da makullai kala-kala sama da 50.
A cikin bidiyon za a ga yadda wasu maza suka dinga lakada mata duka har ta kai ga sun kusan yi mata tsirara.
Masu karatu ko abinda aka yi wa wannan baiwar Allah ya dace?
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com