Labarai

Matashi Ya Kera Keke Mai Inji


Daga Haji Shehu

Wani matashi a Maiduguri ya yi nasarar kera Keke mai amfani da inji.

Kamar yadda kuka gani a hoton nan, matashin ya yi amfani da injin babur da kuma tankin janereto wajen cimma burin shi na ganin Keken shi ya yi gudu ba tare da ya taka feda ba. 

Wannan sabuwar fasaha da matashin ya kirkira, za ta yi matukar saukakawa a jihar Borno, kasancewar har yanzu suna cikin dokar hana zirga-zirga da babur. 

Keken zai dauke ka zuwa waje mai nisa cikin kankanin lokaci ba tare da ka shan wahalar tuki ba.

Sources:Rariya

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button