Addini

Gyara Ga Masu Musun Sallar Juma’a Ranar Idi :-Dr Isa Ali pantami

Gyara ga masu musun sallar juma’a ranar idi :

1. Sallolin juma’a da na idi duka sunnonine masu karfi ba wai farilloli bane.

2. Wanda yake ganin idan yayi idi to ba sai yayi juma’a ba to ya dinga fadawa mabiyansa cewar sai fa sunyi sallar azahar kuma!

3. Wanda yake ganin za’ai sallolin biyu duka a rana daya to ya dinga fadawa mutane falalar sallolin guda biyu. Abin bai kai ga rigima ba.

Kowa yayi abinda ya fahimta a addini da ikhlasi. Ka dai tuna idan anje lahira ba malam wane ne zaizo gaban Allah yayi jawabi akanka ba, kai da kanka zaka fadi dalilanka a gaban Allah na yi ko kin yin abu a musulinci

Sources:sadeeqmedia.com.ng

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA