Ma’aikatan Nijeriya Sune Mafi Karamcin Albashi A Duniya ?
Daga Anas Abubakar Dan’aunai
*’Yan Majalisun Nijeriya su suka fi na ko’ina A duniya karbar Albashi.
Ga jadawalin mafi karancin albashin ma’aikata na wasu kasashen duniya
1. Nijeriya- $38 (N18,000)
2. Algeriya- $175 (N83,000)
3. Belgium-$1,738 (N810,000)
4. Kamaroon-CFA36,270 – ($75) N38,000
5. Chadi- $120 (N60,000)
6. Denmark- $1,820 (N900,000)
7. Libya-$430 (N190,000)
8. Japan-$1,000 (N450,000)
9. Cote D’ivoire -36,607CFA ($72)
10. New Zealand- $3,187 (N1.4m)
11. Luxemburg- $2,500 (N1.1m)
12. Spain- $760 (N300,000)
13. Switzerland -$5,620 (N2.5m)
14. U.S.A -$11 (N4,950) a kowane awa guda na aiki.
Nigeria itace Kasar da Yan siyasa sukafi daukar albashi mafi tsoka a Duniya
A luxemburg ma’aikata suna daukar $2,500 yayin da ‘yan majalisarsu ke daukar $7,400.
A Libya ma’aikata suna daukar mafikarancin albashi $430, yayin da ‘yan majalisunsu ke daukar $3,000.
A Nijeriya mafi karancin ma’aikacin gwamnati yana daukar (N18,000) yayin da ‘yan majalisar kasar ke daukar $65,000 (N29m)
©Zuma Times Hausa