Uncategorized

Watan Ramadana: Naziru ya saki waƙa, ya koma Tafsiri (bidiyo)

– Fitaccen mawakin Hausa, Naziru ya zama alaramma

– Naziru na gabatar da Tafseer a Kano

Lallai, ashe haka wata mai alfarma, watan Azumin Ramadana ke sauya halayya da dabi’un mutane? Eh mana, zaka a wannan watan jama’a sun rungumi ibadu ba kakkautawa.

Kwatankwacin yadda ta kasance kenan da shahararren mawakin nan na jihar Kano, wato Nazir Ahmad, wanda ke yi ma kansa kirari da Sarkin waka.

NAIJ.com ta samo rahoton Nazirun yana jan baki a wata masallaci dake jihar Kano yayin da wani malami ke gabatar da Tafsirin ayoyin da Nazirun ke karantawa.


Naziru

Hoton Bidiyon Mawaki Nazir M. Ahmad A Yayin Da Yake Jan Baki A Lokacin Tafsirin Watan Azumin Ramadan.

Ga bidiyon a nan: kuyi download domin kalla da idanuwanku

Download Video MP4 Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button