Uncategorized

Ladabi Ga Allah !!! – Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

Ladabi Ga Allah!!!

Allah shine mahaliccin kowa da komai ,alheri da sharri .Amma yana  daga cikin ladabi ga Allah Ta’ala ba jingina masa komai sai abu mai kyau .Dubi khadir (A.S) lokacin da yake bayanin huda jirgin ruwa na wadannan mikinai,sai ya dangana wanannan aikin ga kansa, saboda a zahiri ba abu ne mai kyau ba,sai ya ce,

 “sai na yi nufin na lalata shi.” 

Amma lokacin da yake bayanin garun da ya mikar, sai yace ,

“To sai ubangijinka ya nufi  su kai ganiyar karfinsu, su fito da dukiyarsa.” 

sai ya danganta wannan aikin kai tsaye zuwa ga Allah Ta’ala.[Dubi Al-kahfi,79, da 82].

Dan Allah kayi share zuwa ga yan uwana abokanan arziki na Facebook ko whatsapp

Daga Dan uwanku Abubakar Rabiu

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button