Uncategorized
Fatawar Rabon Gado (96) Dr jamilu Yusuf Zarewa
Advertisment
Tambaya
Assalamu alaikum warahamatullah mallam.Don Allah ya za’a raba gadon matar da ta mutu ta bar mijinta da diya macce 1. sai kuma kanne da yayye maza 4,da mata 2,
ka huta lafiya.
Amsa
wa’alaikum assalam warahamatullah ,za’a raba gida hudu, a bawa mijin kashi daya, Diyar kashi biyu ragowar sai a bawa ‘yan’uwanata su raba,in darajarsu daya kuma karfinsu daya, duk namiji ya dau rabon mata biyu.
Amsawa
DR. JAMILU YUSUF ZAREWA
29/01/2017
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com