Uncategorized

HUKUNCIN FADIN ASSALAMU ALAIKA| DR JAMILU YUSUF ZAREWA

HUKUNCIN FADIN ASSALAMU ALAIKA


Tambaya :
Assalamu alaikum, malam jamilu Idan mutum zai yiwa dan uwansa sallama zai iya cewa Assalamu alaika idan shi kadai ne.


AMSA :
Malaman Malikiyya, sun hana cewa Assalamu alaika, saboda ba’a samu hakan daga daya daga cikin magabata ba, kamar yadda ya zo a FAWAKIHUDDAWAANY


Amma malaman Shafiiyya da hanabila sun halatta hakan, kamar yadda ya zo a Almajmu’u na Nawawy da Kashshaful Kanna’a

Don han haka abin da ya fi shi ne fadin Assalamu alaikum ko da ga mutum daya ne


Amsawa

Dr jamilu yusuf zarewa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button