Uncategorized

labari da dumi duminsa:A’isha Buhari Ta Samu Lambar Yabo A Taron Da Ta Halarta A Birnin Brussels(kalli hotuna)

A’isha Buhari Ta Samu Lambar Yabo A Taron Da Ta Halarta A Birnin Brussels
Lambar yabon wanda mataimakin Firayin Ministan kasar Belgium kuma ministan harkokin kasashen waje da harkokin kasashen Turai, Mista Didier Reynders ya mika mata a taro kan rawar da mata suka taka a fannin tsaro da aka gudanar a birnin Brussels, Uwargidan shugaban kasa A’isha Buhari ta sadaukar da lambar yabon ga dakarun sojojin Nijeriya da kuma maza da matan da suka rasa ransu sakamakon rikicin ta’addanci da kuma jami’an tsaron da suke fagen daga domin tabbatar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan.

 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button