Uncategorized
FATAWAR RABON GADO (52)|DR.JAMILU ZAREWA
Advertisment
FATAWAR RABON GADO (52)
Tanbaya?
Assalamu alaykum, ya malam Ina Neman karin bayani kan idan mutun ya mutu yabar mahaifinsa da kuma dansa, ya rabon gadon sa yake?
Amsa:
Wa alaikum assalam,
Wa alaikum assalam,
za’a raba abin da ya bari kashi :6, a bawa Mahaifinsa kashi daya, sai a bawa dansa ragowar kashi biyar din.
Allah ne mafi sani
Dr Jamilu Zarewa
29/11/1437
05/09/2016
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com