Uncategorized

FATAWAR RABON GADO (44)

FATAWAR RABON GADO (44)
Tanbaya :
Assalamu alaykum’m!
Dan Allah ataimaka min da wannan tanbayar :
Yaya Rabon gadon yamutu yabar matarsa, uwarsa, dan uwa shakiki, kenan ubansa, uban uwarsa, uwar mahaifiyarsa, yan uwan uwarsa shakikai, da kuma yan uwan uwarsa liabbai?
Amsa :
Wa alaikum assalam
Za’a raba abin da ya bari gida:12, a bawa matarsa kashi:3, babarsa kashi:4, ragowar:5 din sai a bawa kaninsa shakiki.
Allah ne Mafi Sani:
08/08/2016
DR JAMILU ZAREWA
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button