Uncategorized

FATAWAR RABON GADO (33)

Advertisment

FATAWAR RABON GADO (33)

Tambaya:

Mutum ne ya rasu ya bar mahaifiya da kishiyarta, dan uwa 1 dake uba daya Kawai, dan uwa 1 dake uwa daya kawai, yanuwa mata 5 dake uba daya kawai, yaya Gadon zai kasance?. Allah ya saka da Alheri.

Amsa:

Wa alaikum assalam, za’a raba dukiyar gida: 6, a bawa Uwa kashi daya, sai a bawa dan’uwan da aka hada uwa daya da shi kashi daya, ragowar kashi hudun sai a bawa ‘yan’uwa da aka hada uba daya su raba, duk namiji zai dau rabon mace biyu,
Allah ne mafi sani.                                                            Dr Jamilu Zarewa.                                                           8/7/2016

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button